iqna

IQNA

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, gwamnatocin Amurka , Isra’ila da Saudiyya ne suka kashe Qassem Sulaimani da Abu Mahdi Almuhandis.
Lambar Labari: 3485501    Ranar Watsawa : 2020/12/28